Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi sun sako Naziru Sarkin Waka a gaba kan maganar daya fada ga ‘yan kannywood

Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi sun sako Naziru Sarkin Waka a gaba kan maganar daya fada ga 'yan kannywood

A yanzu haka dai Rahama Sadau ra Nafisa Abdullahi sun sake sako Naziru Sarkin Waka a gaba kan cewa, idan ya isa ya kama sunan wacce yake yi da ita kan cewa bata da tarbiyya ko fatiha bata iya ba.

Advertising

Inda Sarkin Waka yake cewa, ake a tambayi Fati Washa halinsa domin ita ce zata fadi wanene shi, wanda har yanzu dai kurar bata lafa ba inda ake ta musayar yawu tsakanin Naziru Sarkin Waka da kuma jaruman masana’antar kannywood.

Inda SarKin Wakan ya nuna cewa, Kamar ‘yan kannywood sun tsani Almajirci, sai dai suma daga bangaren kannywood din sun nuna wannan magana ba gasKiya bace zargine kawai yake yi a kan su.

Ga cikekkiyar bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button