Labaran Kannywood
Fitattun hotuna da bidiyon Rahama Sadau daga masallacin Manzan Allah SAW ya dau hankulan murane.
F popitacciyar jaruma acikin masana’antar Kannywood Rahama Sadau tashiga sahun wanda Allah yabasu damar zuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin Ummarah na shekarar 2022.
Kasan cewar tun shekarar 2020 da kasar Saudiya ta dakatar da masu zuwa aikin Ummarah da Hajji sanadiyyar cutar korana hakan yasa miliyoyin mutane basu samu damar zuwa ba tun a wannan lokacin duk da kuwa wasu sunbiya kudinsu a wannan lokacin.
Cikin wannan shekarar damuke ne dai kasar ta Saudiya ta cirewa dukkan kasashen duniya takunkumi domin shiga kasar dan gudanar da ayyukan Ummarah dakuma Hajji, gadai cikakken bidiyon jaruma Rahama Sadau ita da kanwarta.
where to buy cialis buying cialis cheap cheap erectile dysfunction pills