Matar da tayi bidiyon batanci a Masallacin Harami daya janyo cece-kuce asirin ta ya tonu
Matar da tayi bidiyon batanci a Masallacin Harami daya janyo cece-kuce asirin ta ya tonu
Daga Datti assalafiy.
Matar da tayi bidiyo a dakin Ka’aba tace wani mutumi yana goga mata gabansa ta bayanta an gano ta, sunanta Jamila Abdullahi.
Da farko dai tana da bakin iyaye a kanta, asalinta ‘yar rawar gala ce anan Nigeria, tana shaye-shaye, ta shiga yawon duniya har ta isa Kasar Saudiyyah.
Yanzu haka tana yin zaman bariki a tsakanin Jiddah da kuma Riyadh na Kasar Saudiyyah, tana hulda da masu safaran ‘yan mata karuwai zuwa kasashen Larabawa.
Duk inda ake neman lalatacciya to wannan ta wuce gurin, tana da lasisi a iskanci, tana da tambarin karuwai da na ‘yan madigo a fuskarta.
Tananan a Tiktok da follower sama da dubu 36K, ba abinda take yadawa sai batsa da iskanci, bidiyon da ta yi cewa wani yana goga mata gabansa a Harami karya ne da kuma sharri, ita ta tsara abinta.
Yanzu haka muna bin matakai tare da wasu ‘yan uwa da suke Saudiyyah, zamu tabbatar an kamata domin ta fuskanci hukunci a can.