Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda wani masoyin Bashir mai shadda da matarsa Hassana Muhammad ya gwan gwaje su da sane fuskokin su.

Wani masoyin jaruman Kannywood ya gwangwaje jarumi Abubakar Bashir maishadda da matarsa Hasana Muhammad da wani zane na fuskokin su.

Advertising

Jarumin ya bayyana wannan hotunan ne a shafin sa na Instagram yayanda yake nuna godiyar sa ga matashin da ya zana su cewar; Allah ya barmu da masoyan mu ina matukar Godiya gami da saka sunan matashin da yay zanen jikin Godiyar da yay.

Ba wannan ne karo na farko da ake samun masu zane suna zana jarumai ba amma wannan shine karo na farko da akai wa mata da miji a masana’antar.

Mungode da bibayar shafin mu ku cigaba da kasancewar damu dan samun zafafan labarai a koda yaushe.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button