Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Almajiri daya da alon sa yafi Kannywood da abinda ke cikinta cewar Maryam kk.

Jarumar Kannywood mai tasowa, Maryam KK ta nuna rashin jin dadinta akan kalaman zargin fasikanci da wani malami yayi wa ‘yan kannwood.

Advertising

A cewarta, ba ya da wata kwakkwarar hujjar da zai kare kansa akan zargin da yayi musu a ranar tashin qiyama, Tashar Tsakar Gida ta ruwaito..

Jarumar ta fara da wallafa bidiyon a shafinta sannan ta yi tsokaci karkashin bidiyon tana cewa:

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button