Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Gwanin ban sha’awa yadda ummi Rahab ta Rungume mahaifin ta.

A kwanaki bayan ne ake ta Surutu aka maganar asalin ummi rahab Cewar mahaifanta sunyi halin ko in kula da ita sun batta kara zube a Nigeria ba tare da suna bata kulawarsu ba.

Advertising

Ana tsaka da wannan ce-ce ku-cen ne na wasu suce yar adam a zango ce, Wasu suce daga gidan marayu ya daukata tu tana karamar yarinyar har har ta girma. Daga Karshe ya shiga tsakaninta da adam a zango har ya raba gari da ita inda wani mai kare hakin dan adam ya umarchi mahaifanta da su gaggauta zuwa su dauketa.

Sai de Daga bisani jarumar ta kulla alaka da wani mawakin Hausa mai suna Lilin Baba wanda yay mata Alkawarin Aure, Ana zargin Dalilin Auren nata ne yasa suka tafi kasa mai tsarki dan Haduwa da iyayenta.

Advertising

Kalli bidiyan anan

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button