Labaran Kannywood
Jaruma a Kannywood Teemah Makamashi ta bayyana cewa zatai wuff Da amalqmin addinin Musulunci cikin wani Bidiyo data wallafa.
Wata sabuwa Jarumar a masana’antar kannywood Teemah makamashi ta bayyana cewar zatai WUFF da Fitaccen Malamin Addini Musailamah Dr. Abdullah Gadon kaya.
Advertising
Jarumar ta bayyana haka ne a shafin ta na sada zumunta na TikTok, Wannan Ire Iren Bidiyon Ba Sabon Abu Bane, Domin Kuwa Anyi Irin Wannan A Baya, Inda Wasu Mata Su Dinga Hada Hotunansu Dana Malamai Suna Wakesu Kan Zasu Auresu Duka A Shafin Tiktok Din.
Ku cigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labaran Kannywood dama na duniya baki daya.
Advertising