Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Subhanallah Ummi Rahaba wane irin Bidiyo ne wannan.

Fitacciyar jaruma a Kannywood Ummi Rahab ta saki wani Bidiyo mumuna wanda mutane da dama sukai allah wadai akansa.

Advertising

A halin yanzu dai jaruma bata nuna wani halin dana sanin akan wannan Bidiyon ba, mutan gari sun nuna rashin jin dadin ganin wannan video.

https://youtu.be/0aJ7sBQNeA8

ku cigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labarai da suka shafi Masana’antar Kannywood dama kasa baki daya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button