Labaran Kannywood
Ummi zeze ta bayyana godiyar ta ga wani balarabe da yay mata kyautar Gwal.
Fitacciyar tsohuwar jaruma a masana’antar fina finan hausa ta kannywood Ummi zeze ta bayyana farin cikin ta da godiya ga wani balarabe daya Gwan-Gwaje ta da awarearan Gwal.
Advertising
kaman tadda kuka sabi q halin tanzu jarumar ta kwanta dama ba kaman da ba, Jarumar ta dena fitowa cikin fina finai ta koma kasuwanci.
A kwanan baya jaruma An damfare ta wasu makudan kudade dalilin daya girgiza kasuwancin ta.
A yau talata jarumar ta bayyana wasu awarwaran gwal datace wani balarabe ya bata, inda a kasan hoton kuma akaga balaracen na shafa mata haba kaman yadda dai zaku gani.
Advertising
Advertising