Labarai
Ya halatta namiji ya kalli farjin mace idan aurenta zai yi amma….
A cikin karatu Shehin Malamin nan Sheikh Nazifi Alkarmayi yayi magana wanda ta biyo a cikin karatunsa inda yace a wani littafi ya hallata idan Saurayi yazo neman auren budurwa kuma ta tabbata aurenta din zai yi to ta bude masa farjinta yagani gudun kar aje a dawo.
Amma a cewar Shehun Malam “Amma Malami yayi sharhin takardar inda yace a’a kada ayi hakan abari sai idan anyi aure sai suje can suyi abinsu amma gaskiyar magana a dundarin nassin haka ya fada kafin aure indai ta tabbata aurenta zai yi”.
Muna jiran ra’ayoyin masu karatu, ku cigaba da kasancewa damu dan zamun zafafan labarai.