Advertising
Advertising
Labarai

Yadda aka kama Matashin da ke siyar da Famfas din yara ga matsafa.

An Kama Wani Matashi Da Yake Tsintar Famfas Din Yara Da Aka Yi Amfani Da Shi Yana Sayarwa Matsafa Naira Milyan Ɗaya

Advertising

Wannan wani matashi ne da aka kama da laifin tsintar famfas ɗin yara da aka jefar bayan an yi amfani da shi yana sayarwa da masu yin tsafi.

A yayin da yake faɗin ko nawa yake sayar da famfas ɗin ga matsafan, ya bayyana cewa yakan sayar da kowane famfas kan farashi mai tsoka. Sannan ya ƙara da cewa amfani da famfas ɗin da matsafan suke yi yana shafar yaran.

Don haka akwai buƙatar iyayen yara su dinga kona famfas ɗin da yaransu suka yi amfani da shi maimakon jefarwa, saboda irin wadannan miyagun mutane.

Advertising

Jama’a akwai bukatar a yaɗa (sharing) saboda al’umma su amfana.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button