Advertising
Advertising
Labarai

A kama duk dan takarar daya siya fom Naira miliyan 100 Cewar yar takara shugaban cin Nigeria Mai shekaru 102.

Ƴar takarar Shugabancin Najeriya mai shekara 102 ta Buƙaci EFCC, ICPC su kama duk ɗan takarar da ya siya fom N100m Domin Barawo Ne

Advertising

DAGA Falalu Lawal Katsina

Tsohuwa Mrs Josephine Ezeanyache ta Ta Buƙaci hukumar yaƙi da rashawa, EFCC da hukumar yaƙi da rashawa mai zaman kanta, ICPC da su yi ram da duk ɗan takarar da ya siya fom kan kuɗi N100 miliyan.

A cewarta, in dai da gaske hukumomin yaƙi da cin hanci da rashawa zaman kansu suke, kuma suna aiki yadda ya dace, bai kamata a tunatar da su cewa babu wani ɗan siyasa da zai amayo irin wannan kudin ba tare da ya saci dukiyar al’umma ba, jaridar Punch ta ruwaito Wannan…

Advertising

Ƴar Takarar Ta Faɗi hakan ne a lokacin da ta gabatar da fom ɗin takarar jam’iyyar ta na jam’iyyar AAC ga mutanen ta a Igboukwu cikin karamar hukumar Aguata na jihar Anambra.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button