Advertising
Advertising
Labarai

Yan bindiga sunyi Danbun gawar sama da mutane 50 a Jihar Zamfara.

A wani labari da yake fitowa Yan bindiga sun hallaka sama da mutane hamsin, har da jami’an tsaro a wani hari da su ka kai kan kauyukan Sabon Garin Damri, Damri da kuma Kalahe a Jihar Zamfara.

Advertising

Premium Times ta rawaito cewa mazauna garuruwan sun tabbatar da cewa sama da mutane 50 ne su ka rasu a harin da a ka yi shi a ranar Juma’a da rana.

Rahoton ya ce jama’a da dama sun ji raunuka kuma an kona gidaje da dama.

Yan bindigsr sun tsere bayan da a ka karo jami’an tsaro kuma su ka tunkare su.

Advertising

Jaridar ta ce ba ta samu jin ta bakin Kakakin Rundunar Yan Sanda ta Zamfara, Muhammed Shehu ba.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button