Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Fitattun Jaruman Kannywood kenan tare da Iyalansu acikin yanayi na nishadi.

Gwanin Sha’awa wasu Fitattun Jaruman Kannywood kenan tare da Iyalansu acikin yanayi na nishadi.

Advertising

Kaman yadda muka saba kawo muku wasu abubuwa da suka shafi Masana’antar Kannywood Na jin dadi dana rashin jin dadi to yau ma muna dauke da bidiyo iyalan jaruman Kannywood wanda suke cikin nishadi.

Masana’antar Kannywood nada tarin jarumai wanda wasu ma ba’a san iyalansu ba, Amma yanzu haka mun hada muku Bidiyo kan wannan jarumai.

Ga Bidiyon dake dauke da wannan jarumai da iyalansu.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button