Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Video wasan sallah jarumi adam a Zango wanda ya gabatar.

Kaman yadda kuka sani Fitaccen Jarumi a masana’antar Adam A Zango ya gabatar da wasan sallah kaman yadda ya sabayi duk shekara.

Advertising

Jarumin yana zaban wasu kasashe dake makwatar Nigeria dan gudanar da wasan Sallah kokuma ya zabi wasu garuruwan da dake Nigeria dan gudanar da wasan sallahy.

Wannan karon jarumin ya dan gana kasar cote d’ivoire inda kusan kwana uku kenan yana gudanar da wasa a chan kaman uadda zaku gani cikin video nan.

https://youtu.be/12s9aA7L1oY

mungode da bibiyar shafin mu da kuke kad aku manta ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising
Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button