Advertising
Advertising
Uncategory

Turkashi: Bayan mun sace ta mun bunne ta cikin dakin girki cewar mutanen da sukai garkuwa da Khadija.

A Cikin Dakin Girki Muka Bisne Khadija Bayan Munyi Garkuwa Da Ita Muka Kuma Kasheta!

Advertising

DAGA Aliyu A Tsiga

Fuskokin wadanda suka yi garkuwa da Khadija Abdullahi yar shekara 5 bayan sun bukaci 150k a matsayin kuɗin fansa.

Waɗanda ake zargin Kabiru Abdullahi mai shekara 52 da kuma Alhaji Yawale mai shekara 45, dukkansu yan garin Toro ne dake Jahar Bauchi.

Advertising

Mahaifin Khadija Malam Abdullahi yace sun bukaci ya biya miliyan 1m wanda har suka dai -daita akan naira dubu dari da hamsin 150k.

Daga karshe dai an samu gawar Khadija a cikin buhu bayan sun bisneta a cikin dakin girki na wanda ake zargi da aikata kisan.

Ku cigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labarai na kasa dama na Kannywood baki daya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button