Advertising
Advertising
Labarai

Turkashi: Yadda wani mutun ya kai gardi gidan sa da sunan mace dan yay lalata da ita.

Wani matashi mai suna Terdue ya yi shigan mata, wani mutum ya dauke shi kwanan gida Kamar yadda Jaridar Legit.ng ta samu labari, matashin ya aikata hakan ne a wani klub da ke unguwar Abagu a Gboko.

Advertising

Mutumin ya dayki gardi namijin bisa rashin sani, bai san cewar namiji ba ne har sai da suka isa gida, Wani ganau mai suna Yaro Shimavia Simeon, wani mazaunin Gboko wanda shine ya shaida wa majiyar Legit.ng cewa Terdue bai musanta abinda ya aikata ba sai dai ya koka da cewa yana da matsalar rashin girman al’aura,baya girma yadda ya kamata.

Ya kara da cewa mutumin ya dauki Terdue da Niyyan su kwana, ko da su ka kai ga aikata wani abu anan ne mutumin ya gano cewar fa katon gardi ya kawo cikin gidan sa.

“Ya fito daga yankin Ishagev a Konshisha ne, abin kamar akwai aljanu saboda mutumin da ya dauke shi ya bada tabbacin cewar mace ya dauko amma a ƙoƙarin sa na mikewa tsayi kawai sai fuskar namiji ta bayyana.“

Advertising

A cewar Terdue ya bayyana Cewa tun da aka haife shi bai taba jin sha’awa ba kuma mazantakansa bata girma kullum jiya i yau,Tuni dai aka mika shi ga kungiyar ‘yan banga.”

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button