Labarai
Masarautar Sokwato tayi Allah wadai ga mutanen da suka halaka dalibar jami’a.
Yanzu-yanzu fadar mai martaba sarkin musulmi ta yi Allah-wadai da kisan dalibar da ta yi batanci ga fiyayyen halitta a makarantar Kwalejin ilimi ta Shehu Shagari
Advertising
Yanzu-yanzu fadar mai martaba sarkin Musulmi ta yi Allah-wadai da kisan dalibar da jami’a da tai yi batanci ga fiyayyen halitta a makarantar Kwalejin ilimi ta Shehu Shagari dake Sokoto.
Masarautar ta yi kira da gwamnatin jihar da a gaggauta kamo masu ruwa da tsaki wajen wannan aiki domin a hukunta su daidai da lefin da suka aikata.
Advertising
Advertising