Labaran Kannywood
Subhanallah Umma shehu wannan ba girmanki bane irin wannan rawar banza dakike.
An Saki Wani Fefan Videon Umma Shehu Yadda Take Tikar Rawa A Wani Daki Ita da Yarta Babu Kunya Wannan Abu Yakai.
Jaruma Umma Shehu dai Tana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman Kannywood Dasuke Taka Muhinmiyar Rawar Gani A Wannan Masana’antar ta Kannywood.
Fitar Wani Gajeren Videon Jaruma Umm Shehu Tareda Yar’ta Yajawo CeCe Kuce Inda Jama’a Suke Toffa Albar’kacin Bakin Su Domin Kuwa Ganin Yadda Take ta Tikar Rawa Babu Kunya Hakan Bai Dace ba Matuka.Umma Shehu dai Taji Babu Dadi Matuka Lokacin da Yaga yadda Masoya Sukai CA akan ta Domin Kuwa Abun Datayi ba Tarbiya bane.