Labarai
WATA SABUWA: A Hukunta Waɗanda Suka Kashe Matashiya Deborah Ko Nayi Ridda.
Idan ba’a hukunta waɗanda suka kashe Debora ba, zan yi ridda in fita daga Musulunci – Inji wannan matashiyar
Advertising
Wata matashiyar Bayerabiya, me suna Keffe Arinola ta bayyana cewa, idan ba’a hukunta waɗanda suka kashe Deborah da ta zagi Annabi Muhammad(SAW) a Sokoto ba zata fita daga musulunci.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace kisan da akawa Deborah ya sabawa koyarwar addinin Islama.
ko zaku iya cewa wani abu dan gane da wannan abu dayake faruwa a wannan kasa na sabon da wannan budirwa tai wanda, Muna jiran Ra’a yoyinku.
Advertising
Advertising