Advertising
Advertising
Labarai

YANZU-YANZU: Gwamnatin jihar Sokoto ta bada umurnin rufe babbar kasuwar Sokoto.

Gwamnatin jihar Sokoto ta bada umurnin rufe babbar kasuwar Sokoto biyo bayan zanga-zangar da ke cigaba da gudana ta neman a saki matasan da ake zargi da kisan É—alibar da ta yi batanci ga Annabi.

Advertising

Kaman yadda kuka sani tun bayan kama mutun biyu da gwamnatin tai bisa zarginsu da kona dalibar kwalegin Shehu Shagari dake Sokoto wadda tai batanci ga fiyayen halita Annabi Muhammad (SAW) Aka fara gudanar da zanga zanga kan Gwamnati ta cika su.

Har kawo yanzu matasa na cigaba da gudanar da zanga zanga-zanga kan wannan lamari, Inda gwamnatin jihar ta bada umarnin rufe manyan kasuwanni dake garin wajen ganin ta kare dukiyoyin al’umma.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button