Advertising
Advertising
Labarai

Turkashi: Atiku Abubakar ya bayyana cewa ba tsoro ne yasa agoge Sakon Allah wadai akan kisan Deborah ba

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewa ba tsoro ko fargaba bace tasa ya goge martanin da yayi na Allah wadai kan kisan Deborah ba a shafinsa kawai dai saboda ba a nemi izininsa bane kafin aka wallafa rubutun.

Advertising

Muryoyi ta ruwaito Atiku wanda yake wanke kansa a gaban Gwamnan Edo, Godwin Obaseki a lokacinda ya ziyarce shi a fadarsa dake Benin domin neman kuri’ar deligate yace baya shakkar bayyana ra’ayinsa kan kowane lamari.

Atiku yace Na taba magana akan shara’a akayi mani jifan shedan da duwatsu duk da hakan bai sa na sauya ra’ayi na ba kuma a karshe anga yadda batun ya kare…

“Don haka ba na shayin bayyana matsayata a dukkan lamari komi tsaurinsa,” inji Atiku

Ku cigaba da bibiyar shafin mu dan samun zafafan labarai, muna matuƙa alfahari daku masoya wannan shafi.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button