Advertising
Advertising
Labarai

Yadda wani matashi ya mutu a daki bayan yasha maganin karfin maza zai kwanta da wata.

Wani Dalibin Da Ke Matakin Karshe A Kwalejin Poly Dake Ibadan Ya Mutu, Bayan Ya Sha Maganin Karfin Zama Don Yin Jima’i Sau 11 A Lokaci Guda

Advertising

Oromidayo, daliba ne a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Ibadan ya rasu bayan ya sha maganin kara kuzari domin yin jima’i har zagaye 11 a lokaci guda.

Yaron, wanda ke sashin aikin injiniya na cibiyar ne aka ruwaito ya rasu jiya da rana.

A jiya ne dalibin zai fara jarabawar karshe amma saboda rufe makarantun kwaleji da aka yi saboda yajin aikin gargadi, inda wasu dalibai suka yi zanga-zanga ya sanya shi da abokin aikin sa suka koma gida.

Advertising

Haka kuma abokiyar kwanciyar jima’in nashi tana kwance a asibitin koyarwa na jami’ar Ibadan yanzu haka.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button