Labaran Kannywood
Bidiyon yadda Amarya Jarumi mai shadda ke tikar rawa a bakin motar da aka basu ya dau hankula
Kamar yadda kuka sani tsawan watanni biyu zuwa uku da suka gabatane akayi aure jarumar kannywood hassana muhd da forudusa a masana’antar kannywood abubakar bashir mai shadda.
Sai dai bayan Auren nasu ne sai akaji kwatsam sun tafi yawan cin amarchi kasar dubai tare da saurana wasu daga cikin jarumar masana’antar inda bayan dawowar kuma akaji cewar mawaki rarara ya rangadesu da dalleliyar sabuwar mota.
A yau wani saban Bidiyon ke fitowa wanda aka ga Amarya mai shadda Hassana Muhammad tana tikar rawa a gaban motar da aka basun wanda wannan Bidiyon ya matukar daukan habkula.