Turkashi: Yadda wani magidanci ya kama matarsa da wani a gadon Auren Sa.
A wayewan garin yau ne muka samu labarin wani makocin da bazamu bayyana sunansa ba ya kama matarsa da makocinsa kuma a bokinsa da matarsa akan gadonsa suna zina.
Al’amarin ya farune bayan da shi mai matan ya fita gidansa zuwa inda yake aiki kamar yadda ya saba duk ranakun aiki.
Matar tasa da makocinsu asirinsu ya tonu ne bayan da shi mijin yayi dawowan bazata gidansa saboda mantuwan da yayi, abun mamaki yana tura kofar dakinsa kawai sai ga matarsa da makocinsa sun himmatu da juna. Kamar yadda muka samu labari.
Shi dai wannan makocin da tuni mai matar yake masa kallon Dan uwa na jini. Ya sha tsurkunta masa cewa matarsa tana zina da maza idan baya nan ashe dai da shi take yi.
Shi dai wannan al’amarin na cin amanar juna tsakanin makoci da makoci sai kara ta’azzara yake yi.