Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kaman yadda Safara’u tajawa harkar fim layi haka itama Rayya kwana chasa’in ta nuna.

Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya ta Kwana Casa’in ta saki bidiyon wakar gambararta ta farko.

Advertising

Kamar yadda Safiya Yusuf wato Safara’u ta saki bidiyon a shafinta na Instagram, inda ta ce: Mutuniyar ta fita tamkar Harsashi.

https://www.instagram.com/tv/CdmGyDEIlvd/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Wannan bidiyon ya yi matukar ba mutane mamaki yayin da wasu su ka dinga cece-kuce akan cewa ya za a yi duk jaruman su dinga komawa gambara.

Mutane da dama sun caccaketa yayin da kalilan su ka ba ta kwari gwiwar cewa ta dage akwai yuwuwar ta zama babbar mawakiya.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button