Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Umma shehu tawa Safarau wankin baban bargo akan Bidiyon tsiraicin data saki.

Tun Biyo bayan wata Sabuwar wakar Safara’u wanda tsohuwar jarumar shirin Kwana casa’in wanda ake nunawa a tashar arewa24 duk ranar lahadi da misalin karfe takwas na dare ta saki ake ta cece kuce kan wakar saka makon wasu kalamai da jarumar ta ambata.

Advertising

A watan daya wuce ne jaruma Safara’u tasaki wata sabuwar wakar ta mai suna (‘”kagani kanaso kwalelenka” Wanda akace wanda za’a kirata ta rashin tarbiya haka zalika acikin wakar akwai inda take fadin tabar sana’ar yan wahala wato sana’ar yan film kenan.

Maganar da Safara’u ta bawa madu sana’a fim haushi inda jaruma acikin Masana’antar ta kasa hakuri sai da ta maida martani.

Sai dai jarumar Kannywood Umma shehu itama tafito tayiwa Safara’u zazzafan martani inda take fadin cewar sana’ar film itace tabar Safara’u bawai Safara’u bace tabar sana’ar film.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button