Labaran Kannywood

Ko zaku iya gaya mana fuskokin jaruman da kuka gane cikin wannan hotunan.

Allah sarki Rayuwa Shin ko kun tuna da Fuskokin wannan Fitattun Jaruman da Sukayi Tashe a Zamanin baya.

Kaman yadda kuka sani mukan kawo muku abubuwa da dama da suka shafi Masana’antar Kannywood da ma wanda basu shafe su ba.

Yau muna dauke da wasu Bidiyo dake tatare da wasu jarumai da sukaitashe a masana’antar wanda a yanzu mutane da dama sukamanta dasu.

Ga Bidiyon jaruman.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button