Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Wani Bidiyon Rawar iskancin da Nafisat Abdullahi tayi ya jawo magana.

Wani babban al’amari dayake yawo kafar sada zumunta shine yadda jarumar shirin Fim din labarina na kamfanin Aminu saira keyi Nafisat Abdullahi tayi wata rawa data bawa mutane haushi wasu kuma ta burgesu.

Advertising

Kalli Videon Wani Rawa Da Jaruma Nafisa Abdullahi Tayi, Inda Ya Jawo Cece Ku Ce A Shafukan Sada Zumunta.
Inda Jarumar Ta Fito Shafin Titkot Tana Wasu Raye Raye, Da Yawa Dai Daga Cikin Mabiyanta Sun Nuna Rashin Jin Dadinsu Da Ganinta A Irin Wannan Yanayi.

Nan Ne Kuma Sai Videos Din Ya Fara Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

Ga Bidiyon sai kukala.

Advertising
https://youtu.be/g_N9HLO3KWg

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button