Labaran Kannywood

Karon farko Rahama Mk ta cikin kwana chasa’in ta baya na hotunan mijin da ta Aura.

Fitacciya jaruma a masana’antar kannywood Rahama mk matar bawa mai kada a shirin kwana chasa’in ta bayyana hotunan ta ita da mijin data Aura.

Kaman yadda masu bibiyar mu suka sani jarumar tun a kwanan baya muka bayyana muku cewar tayi aure amma tace bazata dena fitowa cikin kwana chasa’in ba, inda wasu mutanan suka ringa kalubalantar ta cikin akan hakan.

A daran jiya ne jarumar ta bayyana hoton ta ita da matsashin saurayin data aura.

Mungode da bibiyar shafin mu kucigaba da kasancewa damu san samun zafafan labarai a koda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button