Advertising
Advertising
Labarai

YANZU-YANZU: Shugaba kasa yayi magana kan matar da ake cewa IPOB sun halaka ita da yaran ta 4.

Shugaba Buhari ya ce ana bincike domin gane sahihancin bidiyon matar nan ‘yar Adamawa da ake yadawa yan IPOB sun ka$he ta tare da ya’yanta 4 da wasu mutane 6 a jihar Anambara. Kwararru na duba bidiyon domin tantance sahihancinsa da sauran bayanai akai.

Advertising

Don haka a takaice dai shugaban kasar ya gargadi mutane kan kada suyi gaggawar daukar wani mataki game da wannan batu na ki$an matar da ya’yanta wanda a yanzu ma ba gama tabbatar da sahihancin bidiyon ba kamar yadda fadar shugaban kasar ta fitar ta bakin Garba Shehu

Fadar shugaban kasar ta gargadi a daina yada wannan bidiyo sabida yana tada hankula mutane.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button