Labaran Kannywood

Bidiyon Wani matashi daya tonawa jarumar Kannywood Samha Asiri.

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Samha M Iuwa ta shiga tsaka mai wuya tun bayan da wani matashi a shafin TikTok ya tona mata asiri.

Matashin yayi wani Bidiyo ya wallafa a shafin yana mai cewa Jarumar tana bin maza da mata kuma ta baro iyayenta chan jihar Gombe tazo kano tana sheka ayar ta.

Rikicin ya fara ne tsakanin Samha da murja Ibrahim inda shi kuma wannan matashin yay charaf ya shiga fadan kaman yadda zakuji cikin wannan Bidiyon.

https://youtu.be/uid2qKwSiMs

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button