Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Majiya mai tushe ta bayyana yanayin da Maryam Yahaya ta sake wadawa a game da rashin lafiya ta.

Na Tausayawa Maryam Yahaya Matuka Duk da majiya mai tushe, ance Leda taci Allah ya bata lafiya

Advertising

Cewar Hon Sageerr Tarda Ungogo

KIRA ZUWA GA KUNGIYOYIN KARE HAKKIN MATA NA DUNIYA

Daga Datti Assalafiy

Advertising

Jaruma a masana’antar Hausa film Maryam Yahaya karamar yarinya ce, kafin shigarta Hausa film tana tallen kayan koli anan unguwarsu dake jan bulo a birnin Kano, tana kuma soya awara a kofar gidansu, suna rufawa kansu asiri da iyayenta, wanda suke masu karamin karfi ne, wato talakawa abin tausayi.

Lokacin da aka shigar da yarinyar nan wasan hausa film tudun kirjinta bai gama girma ba, ma’ana bata gama zama cikakkiyar balagaggiya ba, da mutuncinta da komai, da farko Mahaifinta bai so ba, yaudaransa akayi aka jefa ‘yarsa wasan kwaikwayo.

Abokan sana’arta bayan sun ruguza mata rayuwa, sun kawota gidan iyayenta sun jibge a gida, yanzu ko ziyara duba halin da take ciki basa yi, sun kyamaceta.

Wannan cin zarafi ne da keta hakkin rayuwar mata dangin rauni, ba a haka ‘yan Hausa film suka dauketa a gidan Mahaifinta ba, Mahaifinta bai da karfin daukar Lauyoyin da zasu kwata mata ‘yanci a biyata diyya, tunda sun kashe mata rayuwa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button