Advertising
Advertising
Labarai

Turkashi yayan Ummi Rahab ya musa kawo lefen jarumar da ake ta cewa Lilin Baba ya kai mata.

An Yanka Ta Tashi!! Yayi Ummi Rahab Yayi Magana Akan Auren Ummi Rahab Din Da Lilin Baba, Yayan Nata Mai Suna Yasir Ya Bayyana Cewa Ba GasKiya Bane Cewa Da Akeyi Wai Ai Kai Kayan Lefenta Da Kudin Dukiyar Aureā€¦.

Advertising

Anata Samun Labarin Cewa Wai An Kai Kayan Aurenta Yayan Nata Ya Fito Ya Bayyana Cewa Sam Hakan Ba GasKiya Bane, Maganar Da Aketa Yadawa.

Hausawa Sunce Magana A Bakin Mai Ita Tafi Dadi. Ku Kalla Bidiyon Domin Jin Cikakken Maganar Tashi.

Sai wani labarin na daban shine kuma jarumi adam a zango yayi bukin aurensa da matsar Safiyya wanda sunka cika shekara ukku tare.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button