Advertising
Advertising
Labarai

Bidiyon yadda yar jarumi Ali Nuhu ke wasa da jikinta wajen rawa ya bawa mutane mamaki.

Yar Fitaccen Jarumi a masana’antar kannywood wasto Sarki Ali Nuhu tayi wata rawa cikin wani faifan Bidiyo da muka samu wanda wannan rawar tayi Rashin kunya da yawa.

Advertising

Kaman yadda kuka sani Fatima ali Nuhu yarinya ce karama wadda kawo ila yanzu bata gama cika Budirwar ba.

Haka zalika mahaifin ta ya nuna cewar bata da ra’ayin yin Fim Dan haka bai saka taba, Amma Ahmad dake yana da ra’ayi gashi shi yana yi.

A yanzu dai mutane sun dawo da maganar da jarumin yay ta baya na cewar bata da ra’ayin fim inda mutane ke cewa amma yanzu tana da ra’ayin yin rawar rashin mutunci.

Advertising

Ga cikaken Bidiyon Rawar tata.

https://youtu.be/HTNwZ-Sn9ZE

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button