Advertising
Advertising
Labarai

Aisha Najamu Ta Bada Labarin Wani Abun Al’ajabi Daya Sameta ga Bidiyon sai kukala

Innalillahi Anyiwa Aisha Najamu Wato (Hajiya Nafisa Izzar So) Sharrin Kashe Wani Tare Da yiwa.

Advertising

Budurwarsa Fyade, Aisha Najamu Ta Bada Labarin Abin Tausayi Daya Faru Da Ita, Inda Wani Matsashi Yaso Sata Cikin Tsaka Mai Wuya.

Jarumar Dai Tayi Cikakken Bayani Yadda Lamarin Ya Kasance. Inda A Nemi Amata Mummunar Sharri.

Kuma A Bata Mata Suna, Ga Cikakken Bidiyon Yadda Take Bada Labarin Lamarin Daya Faru Da Ita.

Advertising
https://youtu.be/a35tV7zfZ8w

Mungode da bibiyar shafin mu a koda yaushe. Ku cigaba da kasancewa damu dan samin labarai madu zafi da zarar mun dora.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button