Labarai

Turkashi: Bidiyon wani matashi mara imani daya halaka yar yayansa ya kuma bunne ta a gidan.

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto.

Asirin wani matashi marar imani daya kashe yar yayan sa ya kuma bunne ta cikin kicin ya tonu bayan ya kashe tan.

Irin wannan kashe kashen ya zama ruwan dare a Arewacin Nigeria.

Zaku iya kallon Bidiyon wannan matashi a kasan wannan rubutun. Muna godiya da bibiyar shafin mu a koda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button