Labarai

Babar magana: Yadda Wata mata ta haifi yara hudu bayan shan maganin Hana haihuwa.

Wata mata ta haifi yan hudu bayan shan maganin Hana haihuwa.

Wata matar Aure tasha maganin hana haihuwa amma ta haife yan hudu kuma duk da ransu.

Matar mazauniyar garin Abuja Dake Nigeria ta bayyana cewa radahin san haihuwa ne yasa tashaaganin hana haihuwa ma’ana maganin tazarar haihuwa da haihuwa.

Ta kara da cewa rashin son haihuwa ne yasa tasha wannan maganin amma duk da haka cikin hukuncin Ubangiji sai gashi ta samu juna biyu kuma har yara hudu.

A yanzu haka matar tana cigaba da samun kulawa a babban asibitin garin Abuja, Ki uma an tabbatar da yaran masu koshin lafiya ne.

Mungode da bibiyar shafin mu a koda yaushe, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button