Advertising
Advertising
Labarai

karon Farko Ummi Rahaba ta kira Lilin Baba a matsyin mijinta uban yayan ta.

karon Farko Ummi Rahaba ta kira Lilin Baba a matsyin mijinta uban yayan ta.

Advertising

Wannan shine karo na farko da akaga Jarumar Kannywood Ummi Rahab na kiran saurayinta a matsayin miji kuma uban yayanta, Aljanna ta.

An dade Ana nuna soyayyar tsakanin mawaki Lili Baba da Ummi Rahaba wanda har aka ringa rade radin an kai mata lefe daga baya kuma yayan Ummi Rahab din wato Yasir ya karyata hakan.

Yau aka wayi gari da ganin Wani saban hoto da jarumar ta wallafa wanda take kiran Lilin Baba a matsayin mijinta kuma uban ya’yanta kami da cewa Aljannta.

Advertising

Mungode da irin bibiyar shafin mu da kuke ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button