Labarai

Turkashi: An Gano Abunda Nafisat Abdullahi Takeyi A Kasar Waje.

Cikin Wata Bidiyo Da Muka Ci Karo Da Ita Tana Yawo A Manhajar YouTube Daga Shafin Tophausa Tv, Sunyi Cikakken Bayani Akan Rayuwar Da Jarumar Fina-finan Hausa Takeyi A Kasar Waje Wato Nafisat Abdullahi.

Kamar Yadda Kuka Sani Dai Jarumar Ta Kasance Tana Yawan Tafiye-tafiye Musamman A Kasashen Duniya, Wanda Yawanchi Masu Bibiyar Shafin Jarumar Zasuga Hotuna Da Bidiyo Da Take Dauka Acan.

Cikin Wani Gajeren Bincike Da Shafin Tophausa Sukayi Akan Yawace-Yawacen Jarumar A Kasashen Ketare Sun Bayyana Wasu Dalilai Dayakamata Mutane Su Sani Akan Jarumar Musamman Mabiyanta.

Jarumar Da Tayi Shurah Acikin Wani Shirin Film Mai Dogon Zango Wato LABARINA Wanda Take Amsa Sunan Sumaiyya Acikin Shirin, An Bayyana Wajen Da Take Sauka Ko Kuna Tafiye Rayuwarta Idan Tafita Kasashen Waje.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Masu Bincike Akan Rayuwar Jarumar Da Kuma Yawon Da Takeyi A Kasashen Ketare.

https://youtu.be/Vtz2Z7v6B9s

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button