Advertising
Advertising
Labarai

Abin Tausayi: Yadda wasu yan bindiga suka halaka matar Aure mai juna biyu har cikin dakin ta.

Lamarin ya matukar tsoratar sa mutane tareda firgitasu domin mutane sun san irin yadda matsalar fashi da makami da kuma garkuwa da mutane tayi yawa a fadin arewacin Najeriya, amma ashiga gidan mutum ayi masa yankan rago ba karamin abun rikitarwa bane.

Advertising

Yadda wani lamari ya faru na wata matar Aure mai dauke da juna biyu da aka shiga gidan ta na Aure akai mata yankan rago.

Har yanzu babu tabbacin mutanan da suka halaka wannan baiwar Allah jami’an tsaro sun fara bincike kan lamarin.

Cikin ikin ikon Allah wayewar safiyar yau Alhamis aka mata sutura kamar yadda addinin musulunci ya tanadar inda aka kaita makwancinta, Muna rokon Allah yaji kanta ya gafarta mata yasa Chan tafi nan.

Advertising

Muna godiya da irin yadda kuke bibiyar shafin mu ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button