Uncategory

Wani saban Bidiyon kafin aure na soyayyar Ummi Rahaba da mijinta ya fito.

kamar yadda kuka sani a kwanaki ake tsaka da tattaunawa maganar auren da za’a rangada na mawakin kabara na hausa lilin baba da jarumar kannywood ummi rahab.

inda muka ji cewar jarumar tare da lilin baba sun tafi saudiyya domin ganawa da mahaifan ummi rahan din.

saide kamar yadda suka saba wallafe wallafe hotuna tare da bidiyoyi a shafin su sai muka ci karon da wata sabuwar bidiyan ummi din tare da lilin baba yanayi na cikakkun masoya kamar yadda zakuga bidiyan a kasa.

Soyayyar takai soyayya Ummi Rahab da masoyinta lilin Baba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button