Labarai
Yadda ya’yan wasu jaruman kannywood suka zama yan mata cikin kan kanin lokaci.
Assalamu’alaikum Barkan mu da sake sasuwa cikin wannan lokaci, Kaman yadda kuka sani mun kasance masu kawo muku labarai zafafa gami da kawo muku abubuwa da suka shafi Masana’antar Kannywood.
Yau muna dauke da wani abun al’ajabi na yadda wasu ya’yan jarumai suka girma suka zama yan mata.
Kaman yadda kuka sani da yawan jaruman Kannywood sun kasance ma’aurata, Kuma da yawansu sun haifi mata da dama Wanda a yanzu gaka kusan dukkan su a iya cewa sun zama yan matan.