Labarai
Jarumi Ali Nuhu yaga ta kansa wajen Sabuwar mawakiya Safara’u.
Yadda aka kara samun wata sabuwar waka da take nuna cewa sulhu ba zaitaba samuwa ba a kannywood.
Advertising
Domin kuwa safara’u ta bayyana cewa ta fisu kudi haka zalika ta fisu daukaka da jin dadi a sabuwar rayuwar da take yi a halin yanzu
Wannan ya nuna karara cewa matan Kannywood suma bazasu gani su hakura ba domin zasu maida martani.
Idan har akaci gaba da hakan baza a taba samun masalaha ba a tsaknin manyan jaruman kannywood Mata da Safara’u.
Advertising
Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.
Advertising