Advertising
Advertising
Labarai

Abin Tausayi: Yadda wata mata tai sata kuma aka temaka mata.

LABARI MAI TA’BA ZUCIYA: Ba A Ko’ina Ake Zartar Da Doka Ba.

Advertising

Wannan mata mai suna Helena yar kasar America, an kira mata wannan dan sanda ne adalilin satar kwai da ta yi.

Koda dan sandan yazo sai ya tambaye ta mai ta sata? Sai ta bashi amsa da cewa kwai ta sata saboda ta ciyar da yaranta marayu da suke gida.

Sai dan sandan ya fita, yana dawowa sai ya kawo mata kayyayyakin abinci masu tarin yawa, nan matar ta fashe da kuka tace da dan sandan meyasa yai mata wannan taimakon duk da laifin da tayi?

Advertising

Sai dan sandan yace “ba kowane lokaci ake amfani da doka ba, wani lokacin ana amfani ne da hankali gami da jin kai”

Allah yasa jami’an tsaron kasarmu ta Nijeriya musamman ma yan sanda su kwatanta irin haka!

Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da Kasancewa damu dan samun zafafan Labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button