Advertising
Advertising
Labarai

LABARINA SEASON 5 EPISODE 1

Fitaccen Darakta Aminu Saira ya ayyana watan juli amatsayin watan da za’a cigaba da haska fim din Labarina mai dogon zango.

Advertising

Tin da fari dai idan mai kallo bai sha’afaba, antafi hutune bayan da aka kammala zango na 4 na cikin shirin Labarina mai dogon zangon.

Kazalika, mabiya fim din sunfi mai da hankali wajan ganin cewa fim din ya samo asalin jinkirin cigaba ne bayan da aka hango cewa wasu jaruman cikin fim din sun ajiye aikinsu.

Haka kuma, a gefe guda Hausadailynews ta jiyo Daraktan fim din yana bada hakuri ga masu kallon fim din da kara addu’ar Allah ya bar zumuci.

Advertising

Bayanin hakan ya billane ta shafin sada zumunta na Instagram na Darakta Aminu Saira.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button