Labarai
Subhanallah: An dangana da Mama daso asibiti Tun bayan da ta wadi zaben fidda gwani.
Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Saratu Wadda akafi sani da Mama Daso ta samu kwanciya a asibiti tun bayan da akai zaben fidda gwani.
Daso tace daligat ne suka cuce ta, ta fito takara Sanata kuma basu zabetaba Gashi sun karbe mata kudade sanadiyar daya sak hawan jini ya kamata.
Tuni kuwa akaga mama daso ana kara mata ruwa a cikin wani Bidiyo da zaku gani anan kasa tana cewa; wayyo Allah kudina daligat kubani kudina.
Abin dai da mama dason keyi yayi kama da wasa kawai amma babu wata takara data fidi.
Mungode da bibiyar shafin mu ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai Mungode.