Labarai

Turkashi: Yadda Wani Matashi Dan Shekara 27 ya Kwakule Idon Yar Yayar sa a Zaria

​An kama matashi a Zariya daya kashe Yar yayan sa ya kwakule mata idanu

A wata kai ziyarar dubiya na gani da ido, tare da tabbatar da faruwar wannan lamari mai dimautarwa da wakilan Alfijir Hausa suka kai a garin zariya, ga wani gida da ake kira da gidan sani me mai dake unguwar limanci karauka zariya, da nufin tabbatar da wannan faruwar lamari.

“A dai wannan kai ziyarar da wakilan Alfijir Hausa suka kai zuwa wannan gida har dai ta kai ga sun samu zantawa da mahafin ita wannan yarinyar da aka mata wannan mummnunar ta’asa”

Kamar yadda mahafin yarinyar ke bayyanawa wakilinmu cewa! Sunansa Salisu Sani me mai, a inda ya cigaba da cewa tun a Azumi ashirin da biyar ga wata, ita yarinyar tana wajen mahaifiyarsu a zaunene, sai wannan matashin daya mata wannan ta’asar kuma kawunta, Wanda da maman yarinyar da shi uwarsu daya ubansu daya, yake cewa kakan yarinyar da take hannunta da’a kawota tazo gidansu tayi sallah gidansu kenan dake low cost wani gida da ake kira da gidan sidi gambo.”

Mahaifin yarinyar ya cigaba da shaidawa wakilinmu cewa, bayan da kwana biyune kacal aka ce ba’a gabtaba, sai aketa kiransa a waya cewa! ko yarinyar ta dawo nan gidansu, sai aka ce lallai yarinya bata ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button