Advertising
Advertising
Labarai

Jerin Fitattun jaruman Kannywood da Auren su yay Karko wanda har zuwa yanzu Basu Rabu ba.

Masha’Allah Jerin wasu Matan Kannywood Kenan da Auren su yayi Karko, Suna daya daga cikin wanda ake yabawa domin sun kwashe Tsawon Shekaru a dakin Mazajen su.

Advertising

Kaman yadda kuka sani mukan kawo muku abubuwan da suka shafi Masana’antar Kannywood, A yau ma muna dauke da wasu jarumai da sukai Aure wanda auren nasu yayi Albarka.

Arewapakage tv ta fitar da wannan jarumai ta kuma hada kowane da matar sa.

wanda yanzu yanzu zaku kalla cikin wannan Bidiyon da zami sa muku kasan wannan rubutun.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button