Advertising
Advertising
Labarai

Subhanallah:An tona Asirin Ado Gwanja A game da Saban Iskancin daya fitowa da mata shi.

Wakar da Fitaccen mawaki ado gmanja yayi a makon daya wuce wannan waka mai suna “Warr” daman haka ake nufi da wannan waka tirkashi.

Advertising

Ansamu wani jarumi ya tona masu asiri yaka da bayyanawa duniya kalmar warr dakuma abin da jarumin ado gwanja yake nufi wanda hakan yasaka duniya mutane hankalinsu ya tashi.

Abun da basu sani ba suka sani yakara dacewa yanzu babu wanda zai fito ya kara yin waka kuma yasa yara yan mata sunata tikar rawa.

yyace shikansa mawakin wato ado gwanja ya fito da wakar idan har abin alkairine yazo ya fito da kanwarsa suyi rawar warr kokuma matarsa wannnan ai lalata tarbiyyane.

Advertising

Wannan shine Bidiyon tsokacin da mutumin yay agame da lamarin wakar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button